Psalms 29:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa dutsen Lebanon ya yi ta tsalle kamar ɗan maraƙi, Siriyon kuma kamar ɗan jakin jeji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَنَسَا مَنْيَنْ تُدَّنْ لٜىٰبَنُوانْ سُيِ ڟَلّٜىٰ كَمَرْ طَنْ بِجِمِ، تُدُنْ هَرْمُوانْ يَيِ طَنْ ڟَلّٜىٰ كَمَرْ يَرُوانْ ٻَوْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan sa duwatsun Lebanon su yi tsalle kamar 'yan maruƙa, Ya kuma sa Dutsen Harmon ya yi tsalle kamar ɗan maraƙi.