Psalms 3:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka tashi Ya Ubangiji! Ka cece ni, ya Allahna! Ka bugi dukan abokan gābana a muƙamuƙi; ka kakkarya haƙoran mugaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَاشِ، يَا يَهْوٜىٰهْ! كَثٜىٰثٜىٰنِ، يَا اللَّهْ نَا! غَمَا كَكَنْ بُغِ مَاسُ ڧِينَ عَكُمَتُ كَكَنْ كَكَّرْيَ هَڧُواْرَنْ مُوغَيٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka zo, ya Ubangiji! Ka cece ni, ya Allahna! Ka yi nasara a kan dukan abokan gābana, Ka hallakar da dukan mugaye.