Psalms 3:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga wurin Ubangiji ne ceto kan zo. Bari albarkanka yă kasance a kan mutanenka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ثٜىٰتُواْ دَغَ وُرِنْ يَهْوٜىٰهْ يَكٜىٰ؞ بَرِ يَ أَلْبَرْكَثِ مُتَنٜىٰنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ceto yana zuwa daga wurin Ubangiji, Bari yă sa wa jama'arsa albarka!