Psalms 30:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ji, ya Ubangiji, ka kuwa yi mini jinƙai; Ya Ubangiji, ka zama taimakona.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جِ نِے، يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَجِ تَوْسَيِنَ! يَا يَهْوٜىٰهْ ، كَذَمَ مَيْ تَيْمَكُواْنَ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ji ni, ya Ubangiji, ka yi mini jinƙai! Ka taimake ni, ya Ubangiji!