Psalms 30:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya Ubangiji, sa’ad da ka yi mini alheri, ka sa katangar dutsena ya tsaya daram; amma sa’ad da ka ɓoye fuskarka, sai in cika da tsoro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، تَوُرِنْ أَلْحٜىٰرِنْكَ كَكَڢَ نِے كَمَرْ بَبَّنْ دُوڟٜىٰ مَيْ ڧَرْڢِے؞ عَمَّا دَ كَٻُواْيٜىٰ ڢُسْكَرْكَ دَغَ غَرٜىٰنِ، سَيْ ڟُواْرُواْ يَكَامَنِ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kana yi mini alheri, ya Ubangiji, Ka kiyaye ni kamar a kagarar dutse. Amma sa'ad da ka ɓoye mini fuskarka, Sai in cika da tsoro.