Psalms 31:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gare ka, ya Ubangiji, na nemi mafaka; kada ka bari in taษa shan kunya; ka cece ni cikin rahamarka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ููููููููฐูู ุ ุงููุบูุฑูููฐูู ููุณูุงู
ู ููุฑููู ูปูููุ ููุฏู ููุจูุฑู ุงููููุดูุง ููููููุงุ ุฏูููููููฐ ูููู ู
ููููููู ุฏูููุฏูููููููฐุ ุซูููฐุซูููฐูู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Na zo gare ka, ya Ubangiji, domin ka kiyaye ni. Kada ka bari a yi nasara da ni. Kai Allah mai adalci ne, Ka cece ni, ina roฦonka!