Psalms 31:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka bari in sha kunya, ya Ubangiji, gama na yi kuka gare ka; amma bari mugaye su sha kunya su kuma kwanta shiru a cikin kabari.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุฏู ููุจูุฑู ุงููููุดูุง ููููููุงุ ููุง ููููููููฐูู ุ ุบูู
ูุง ุงูููู ููุฑูุง ุบูุฑูููฐููุ ุณูุง ู
ููุบูููููฐ ุณูุดูุง ููููููุงุ ุณูุบูููโุบูุฑู ุดูุถู ุฐูููุง ููุฑููู ุฐูู
ููู ู
ูุชูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina kira gare ka, ya Ubangiji, Kada ka bari a ci nasara a kaina! Ka sa a ci nasara a kan mugaye, Ka sa su yi shiru a lahira.