Psalms 31:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin inuwar kasancewarka ka ษoye su daga makircin mutane; a wurin zamanka ka kiyaye su lafiya daga harsuna masu zagi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููู ูปููุงูููููฐุณู ุงููููุฑููู ููุณูููุซูููฐููุฑูููุ ุฏูุบู ฺงููููููฐ ฺงููููููฐูู ู
ูุชูููููฐุ ูููููู ุงููุฌูููููฐุณู ููุงฺขููู ุงููููุฑููู ุฐูู
ูููููุ ููุฏู ุณูุฌู ุฐูุงุบููู ู
ูุชูููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka ษoye su a wurinka lafiya daga makircin mutane, A inuwa mai lafiya ka ษoye su daga zargin magabtansu.