Psalms 31:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku ฦaunaci Ubangiji, dukanku tsarkakansa! Ubangiji yakan adana amintattu, amma masu girman kai yakan sฤka musu cikakke.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ฺููงูููููุซู ููููููููฐูู ุ ุฏููููููู ู
ูุงุณู ฺงูููููุฑูุณู! ููููููููฐูู ูููู ููููุงููููฐ ู
ูุงุณู ุงููู
ูููุซูุ ุนูู
ููุง ูููููู ุณูุงูู ููู
ูุงุณู ุบูุฑูู
ููู ูููู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ฦaunaci Ubangiji, ku amintattun jama'arsa duka! Ubangiji yana kiyaye masu aminci, Amma yakan hukunta masu girmankai da tsanani.