Psalms 31:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ’yantar da ni daga tarkon da aka sa mini, gama kai ne mafakata.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڢِتَرْ دَنِے دَغَ تَرْكُوانْ دَ عَكَيِ مِنِ، غَمَا كَيْنٜىٰ وُرِنْ ٻُيَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka kiyaye ni daga tarkon da aka kafa domina, Kai ne inuwata.