Psalms 31:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin hannuwanka na miฦ™a ruhuna; ka cece ni, ya Ubangiji Allah na gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ูƒูŽ ู†ูŽูƒูœู‰ูฐ ุฏูŽู†ู’ฺงูŽ ุฑูŽูŠู’ู†ูŽุŒ ูƒูŽูŠู’ ูƒูŽฺขูŽู†ู’ุดูœู‰ูฐู†ูุŒ ูŠูŽุง ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina ba da kaina gare ka domin ka kiyaye ni. Za ka fanshe ni, ya Ubangiji, Kai Allah mai aminci ne.