Psalms 32:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Azaban mugu da yawa suke, amma ƙaunar Ubangiji marar ƙarewa kan kewaye mutumin da ya dogara gare shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَذَابَرْ مُوغَيٜىٰ تَنَدَ يَوَ، عَمَّا ڧَوْنَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا ذَاتَ كٜىٰوَيٜىٰ مَاسُ دُواْغَضَ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tilas ne mugu yă sha wahala, Amma masu dogara ga Ubangiji, Madawwamiyar ƙaunarsa tana kiyaye su.