Psalms 32:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama dare da rana hannunka yana da nauyi a kaina; an shanye ƙarfina ƙaf sai ka ce a zafin bazara.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دَرٜىٰ دَ رَانَ حَنُّنْكَ يَيِ مِنِ حُواْرُواْ؞ ڧَرْڢِنَ يَڧَارٜىٰ غَبَاطَيَ، كَمَرْ يَدَّ طَنْيَرْ ثِيَوَ تَكَنْ بُوشٜىٰ أَ لُواْكَثِنْ ذَاڢِنْ رَانِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka hukunta ni dare da rana, ya Ubangiji, Ƙarfina duka ya ƙare sarai, Kamar yadda laima yake bushewa, Saboda zafin bazara.