Psalms 32:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan na furta zunubina a gare ka ban kuwa ɓoye laifina ba. Na ce, “Zan furta laifofina ga Ubangiji.” Ka kuwa gafarta laifin zunubina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً نَڢُرْتَ ذُنُبَيْنَ غَرٜىٰكَ بَنْ ٻُواْيٜىٰ لَيْڢُواْڢِنَبَ؞ نَثٜىٰ «ذَنْ ڢُرْتَ ذُنُبَنْ غَنْغَنْثِنَ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞» كَكُوَ غَاڢَرْتَا مِنِ لَيْڢُواْڢِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan na hurta zunubaina gare ka, Ban ɓoye laifofina ba. Na ƙudurta in hurta su gare ka, Ka kuwa gafarta dukan laifofina.