Psalms 32:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka bari duk mai tsoron Allah yฤƒ yi adduโ€™a gare ka yayinda kake samuwa; tabbatacce saโ€™ad da manyan ruwaye suka taso, ba za su kai wurinsa ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุญูŽูƒูŽ ุจูŽุฑู ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุงุณู ุญูŽู„ู ุงู•ูุฑูู†ู‘ูŽุงูƒูŽ ุณูู…ููŠฺงูŽ ุงู”ูŽุฏู‘ูุนูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐูƒูŽ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ูˆูŽู‡ูŽู„ูŽุž ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ุฏูŽุงู…ููˆูŽ ุชูŽุชูŽุงุณููˆุงู’ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุงู”ูŽู…ู’ุจูŽู„ููŠูŽุฑู’ ุถููˆูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงุชูŽ ูƒูŽูŠู’ ูˆูุฑูู†ู’ุณูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka dukan jama'arka masu biyayya, Za su yi addu'a gare ka, lokacin bukata. Sa'ad da babbar rigyawa ta malalo, Ba za ta kai wurinsu ba.