Psalms 32:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kai ne wurin ɓuyata; za ka tsare ni daga wahala ka kewaye ni da waƙoƙin ceto.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ نٜىٰ وُرِنْ ٻُيَنَ، ذَاكَ كِيَايٜىٰنِ دَغَ مَسِيڢَ؞ كَنَسَا مَاسُ مُرْنَرْ نَصَرَاتَ سُرُڢٜىٰنِ دَ مُرْيَرْ وَاڧُواْڧِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ne maɓoyata, Za ka cece ni daga wahala. Ina raira waƙa da ƙarfi saboda cetonka, Domin ka kiyaye ni.