Psalms 32:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka zama kamar doki ko doki, wanda ba su da azanci wanda dole sai an bi da su da linzami da ragama in ba haka ba, ba za su zo wurinka ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุฏูŽ ูƒูŽุฐูŽู…ูŽ ู…ูŽุฑูŽุฑู’ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐูˆูŽุŒ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุฏููˆุงู’ูƒู ูƒููˆุงู’ ุฌูŽุงูƒู ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุฏููˆุงู’ู„ูœู‰ูฐ ุณูŽูŠู’ ุฏูŽ ุงู•ูุบููŠูŽ ูƒูŽุงฺขูู†ู’ ุนูŽุจูุฏูŽุดูุŒ ุงู•ูู†ู’ ุจูŽู‡ูŽูƒูŽุจูŽุŒ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ูŠูุจููŠูŽูŠู‘ูŽุจูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka zama wawa kamar doki ko alfadari, Wanda dole sai da linzami, da ragama za a sarrafa shi, Sa'an nan yฤƒ yi maka biyayya.โ€