Psalms 33:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku rera da farin ciki ga Ubangiji ku adalai; daidai ne masu gaskiya su yabe shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْكُ مَاسُ أَدَلْثِے، كُتَادَ مُرْيَ سَبُواْدَ ڢَضٍ ثِكِ، ڢَضٍ ثِكِ سَبُواْدَ أَبِنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَيِ؞ يَدَاثٜىٰ مَاسُ غَسْكِيَ أَظُوثِ سُيَبٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukanku adalai ku yi murna, A kan abin da Ubangiji ya yi, Ku yabe shi, ku da kuke masa biyayya!