Psalms 33:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga sama Ubangiji ya duba ya kuwa ga dukan ’yan adam;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ سَمَ يَهْوٜىٰهْ يَكَنْ دُوبَ، يَكَنْ غَ دُكَنْ یَنْ أَدَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Sama Ubangiji ya dubo dukan 'yan adam.