Psalms 33:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dogara a kan doki don ceto banza ne; duk da yawan ƙarfinsa ba ya ceto.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَا ذُوثِيَا غَ دُواْكِنْ يَاڧِ، أَبِنْ بَنْظَنٜىٰ، دُكْ دَ يَوَنْ ڧَرْڢِنْسَ، بَذَيْثٜىٰثِ وَنِبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawakan yaƙi ba su da amfani don cin nasara, Ƙarfin nan nasu ba zai iya ceto ba.