Psalms 33:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
don yă cece su daga mutuwa ya bar su da rai a lokacin yunwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُواْمِنْ يَكُٻُتَرْ دَسُو دَغَ مُتُوَ، يَكُمَ كِيَايٜىٰسُ دَ رَيْ أَ لُواْكَثِنْ يُنْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan cece su daga mutuwa, Yakan rayar da su a lokacin yunwa.