Psalms 33:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari ƙaunarka marar ƙarewa ta zauna a kanmu, ya Ubangiji, ko ma da muke sa begenmu a gare ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَا يَهْوٜىٰهْ ، بَرِ ڧَوْنَرْكَ تَكَسَنْثٜىٰ تَرٜىٰدَمُو، ڧَوْنَرْكَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا، دَيَكٜىٰ مُنَسَا ذُوثِيَا غَرٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa madawwamiyar ƙaunarka ta kasance tare da mu, ya Ubangiji, Da yake a gare ka muke sa zuciya.