Psalms 33:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku rera masa sabuwar waƙa; ku yi kiɗi da gwaninta, ku kuma yi sowa don farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُرٜىٰرَ مَسَ سَابُوَرْ وَاڧَا، كُكَطَ مَسَ مُواْلُواْ دَ ڠُونِنْتَ، كُتَادَ مُرْيَ سَبُواْدَ ڢَضٍ ثِكِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku raira masa sabuwar waƙa, Ku kaɗa garaya da gwaninta, Ku kuma raira waƙa da ƙarfi!