Psalms 33:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama maganar Ubangiji daidai ne da kuma gaskiya; yana da aminci cikin kome da yake yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا كَلْمَرْ يَهْوٜىٰهْ غَسْكِيَ ثٜىٰ، دُكَنْ أَيُّكَنْسَ يَنَ يِنْسُ دَ أَمِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kalmomin Ubangiji gaskiya ne, Ayyukansa duka kuwa abin dogara ne.