Psalms 33:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yana ƙaunar adalci duniya ta cika da ƙaunarsa marar ƙarewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَنَ سُوانْ أَدَلْثِے دَ غَسْكِيَ، ڧَوْنَرْسَ مَرَرْ ثَنْجَاوَا تَثِكَ دُونِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana ƙaunar abin da yake na adalci da gaskiya, Madawwamiyar ƙaunarsa ta cika duniya.