Psalms 33:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tattara ruwan teku cikin tuluna; ya sa zurfafa cikin gidajen ajiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَتَتَّارَ ضُوً تٜىٰكُنَ أَوُرِے طَيَ، يَكُكُّلّٜىٰ ظُرْڢَڢَّنْ تٜىٰكُ عَثِكِنْ طَكُنَنْ أَجِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tattara tekuna wuri ɗaya. Ya rurrufe zurfafan teku a ɗakunan ajiya.