Psalms 34:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Raina zai yi fariya a cikin Ubangiji; bari waɗanda suke wahala su ji su kuma yi farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَيْنَ ذَيْ يَبِے يَهْوٜىٰهْ ، بَرِ دُكْ مَرَسَ ڧَرْڢِے سُجِ سُيِ مُرْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yabe shi saboda abin da ya yi, Da ma dukan waɗanda suke da tawali'u su kasa kunne, su yi murna!