Psalms 35:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan raina zai ce, “Wane ne kamar ka, ya Ubangiji? Ka kuɓutar da matalauta daga waɗanda suka fi ƙarfinsu, matalauta da masu bukata daga waɗanda suke musu fashi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ رَيْنَ ذَيْثٜىٰ وَ يَهْوٜىٰهْ ، «بَابُوَنِ كَمَرْكَ! كَيْ كَا كُٻُتَرْدَ مَرَسَ ڧَرْڢِے دَغَ مَاسُ ڧَرْڢِے، مَتَلَوْتَ دَ مَاسُ بُڧَاتَ دَغَ مَاسُ دَنّٜىٰسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da zuciya ɗaya zan ce wa Ubangiji, “Ba wani kamarka! Kakan kāre marasa ƙarfi daga masu ƙarfi, Talaka da matalauci kuma daga azzalumai!”