Psalms 35:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
nakan yi ta yawo ina makoki sai ka ce yadda nake yi wa abokina ko ษ—anโ€™uwana. Nakan sunkuyar da kaina cikin baฦ™in ciki sai ka ce ina kuka domin mahaifiyata.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽฺขูุชูŽ ุงู•ูู†ูŽ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ู†ูŽุฑูŽุณูŽ ุงู”ูŽุจููˆุงู’ูƒููŠู†ูŽ ูƒููˆุงู’ ุทูŽู†ู’ุนููˆูŽู†ูŽุž ู†ูŽุณูู†ู’ูƒููŠูŽุฑู’ ุฏูŽูƒูŽูŠู’ู†ูŽ ุซููƒูู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ุซููƒู ุงู•ูู†ูŽ ูƒููˆูƒูŽุง ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุฑูŽุณูŽ ู…ูŽุงู…ูŽุฑู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda zan yi wa aboki ko ษ—an'uwa addu'a. Ina tafe a takure saboda makoki, Kamar wanda yake makoki domin mahaifiyarsa.