Psalms 35:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zan yi godiya cikin taro mai girma; cikin ɗumbun mutane zan yabe ka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَنْ غُواْدٜىٰ مَكَ عَثِكِنْ بَبَّنْ تَارُوانْ جَمَعَ، أَغَبَنْ مُتَنٜىٰ مَاسُيَوَ ذَنْ يَبٜىٰكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan zan yi maka godiya a gaban babban taron jama'a. Zan yabe ka a gaban babban taro.