Psalms 35:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka bar maƙaryatan nan, su yi farin ciki a kaina; kada ka bar waɗanda suke ƙina ba dalili, su ji daɗin baƙin cikina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ مَاسُ ڧِينَ مَاسُ ڧَضْيَارْ نَنْ سُيِ ڢَضٍ ثِكِ عَكَيْنَ، كَدَ كَبَرْ مَاسُ ڧِينَ بَادَلِيلِ سُجِ دَاطِنْ بَڧِنْ ثِكِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka bar maƙiyana, maƙaryatan nan, su ga fāɗuwata! Kada ka bar waɗanda suke ƙina ba dalili, Su ƙyaface ni, su yi murna saboda baƙin cikina!