Psalms 35:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ɗauki garkuwa da kuma makami; ka tashi ka taimake ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَوْكِ غَرْكُوَرْكَ دَ مَكَامِنْكَ، تَاشِ كَتَيْمَكٜىٰنِ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗauki garkuwa da makamanka, ka zo ka taimake ni.