Psalms 35:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba sa maganar salama sukan ƙirƙiro zage-zagen ƙarya a kan waɗanda suka zama shiru a ƙasar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا بَاسَ يِنْ مَغَنَرْ سَلَمَ، أَمَيْمَكُوانْ حَكَ سُنَ ڧِرْڧِرُواْ مَغَنَرْ ڧَضْيَا عَكَنْ مَاسُ سُوانْ ذَمَنْ لَاڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba su yin maganar zumunci, A maimakon haka sukan ƙaga ƙarairayi a kan masu ƙaunar limana.