Psalms 35:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari waɗanda suke murna saboda nasarata su yi sowa don farin ciki da murna; bari kullum su riƙa cewa, “A ɗaukaka Ubangiji, wanda yake farin ciki da zaman lafiyar bawansa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَرِ مَاسُ سُوانْ غَنِ نِے مَرَرْ لَيْڢِے نٜىٰ سُيِ مُرْنَ سُواْسَيْ سُنَ تَثٜىٰوَ «أَ طَوْكَكَ يَهْوٜىٰهْ! غَمَا يَنَ جِنْ دَاطِے يَكُٻُتَرْدَ بَاوَنْسَ دَغَ دَامُوَ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka sa waɗanda suke murna da kuɓutata Su yi ta sowa ta murna, suna cewa, “Ubangiji mai girma ne! Yana murna da cin nasarar bawansa!”