Psalms 36:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ko a kan gadonsa ma yana shirya mugunta; yakan sa kansa ga aikata zunubi kuma ba ya ƙin abin da ba shi da kyau.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ عَݣُونْثٜىٰ أَغَدُوانْسُ سُنَ شِرْيَ مُغُنْتَا، سُنْ بَادَ كَنْسُ غَ بِنْ حَنْيَرْ مَرَرْ ݣَوْ، بَاسَ كُمَ ڧِنْ مُوغُنْ أَبُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yana ƙulla mugunta lokacin da yake kwance a gadonsa, Halinsa ba shi da kyau, Ba ya ƙin abin da yake mugu.