Psalms 36:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suna biki a yalwar gidanka; kakan ba su sha daga rafin farin cikinka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَنْ يِبِكِ دَ يَوَنْ عَبِنْثِنْ غِدَنْكَ، كَكَنْ كُمَبَاسُ أَبِنْ شَا دَغَ رَاڢِنْ أَلْحٜىٰرِنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sukan yi biki da yalwataccen abincin da yake Haikalinka, Kakan shayar da su daga koginka na alheri.