Psalms 36:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama a gare ka akwai maɓulɓular rai cikin haskenka mukan ga haske.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ نٜىٰ مَٻُٻُّغَ مَيْ بَادَ ضُوً رَيْ، تَوُرِنْ حَصْكٜىٰنْكَ مُكٜىٰ غَنِنْ حَصْكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ne mafarin dukan rai, Saboda haskenka ne kuma, muke ganin haske,