Psalms 37:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ka tsorata saboda mugayen mutane ko ka yi kishin waɗanda suka aikata mugunta;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَدَ كَدَامُ سَبُواْدَ مُوغَيٜىٰ، كُواْ كَيِ كِيشِنْ مَاسُ عَيْكَتَ أَبُبُوَ مَرَسَ ݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ka damu saboda mugaye, Kada ka yi ƙyashin masu aikata abin da ba daidai ba.