Psalms 37:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma masu tawali’u za su gāji ƙasar su kuma zauna da cikakkiyar salama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَاسُ سَوْڧِنْ كَيْ ذَاسُ غَاجِ ڧَسَرْ، سُسَامِ ڢَضٍ ثِكِنْسُ ثِكِنْ سَلَمَ عَيَلْوَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma masu ladabi za su zauna lafiya a ƙasar, Su ji daɗin cikakkiyar salama.