Psalms 37:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma Ubangiji yakan yi dariyar mugaye, gama ya sani ranarsu tana zuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا يَهْوٜىٰهْ يَكَنْيِ وَمُوغُ دَارِيَا، دُواْمِنْ يَسَنْ رَانَرْ هَلَّكَرْ مُوغُ تَنَ ذُوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana yi wa mugu dariya, Domin Ubangiji ya sani ba da daɗewa ba mugun zai hallaka.