Psalms 37:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙanƙanen abin da mai adalci yake da shi ya fi arzikin mugaye yawa;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنْ كَطَنْ دَ مَيْ أَدَلْثِے يَكٜىٰدَشِ يَڢِ دُكْ مَيْ يَوَنْ دَ مُوغُ يَكٜىٰدَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ƙanƙanen abin da mutumin kirki yake da shi, Ya fi dukan dukiyar mugaye amfani,