Psalms 37:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kwanakin marasa zarge suna sane ga Ubangiji, kuma gādonsu zai dawwama har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمٜىٰ دَ مَاسُ تَڢِيَ ثِكِنْ غَسْكِيَ، كُواْوَثٜىٰ رَانَ يَهْوٜىٰهْ يَكَنْ كُلَ دَسُو، كُمَ ذَاسُيِ غَادُوانْ ڧَسَرْ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yana kula da masu yi masa biyayya, Ƙasar kuwa za ta zama tasu har abada.