Psalms 37:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokutan masifu ba za su yanƙwane ba; a kwanakin yunwa za su sami a yalwace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاسُ جِ كُنْيَا أَ لُواْكَثِنْ مَسِيڢَ بَ، عَݣُونَكِنْ يُنْوَ، ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ دَ إِسَشّٜىٰنْ عَبِنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba za su sha wahala a lokacin tsanani ba, Za su sami yalwa a lokacin yunwa.