Psalms 37:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
waɗanda Ubangiji ya sa wa albarka za su gāji ƙasar, amma waɗanda ya la’anta, za a kore su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنْدَ يَهْوٜىٰهْ يَ أَلْبَرْكَثٜىٰسُ ذَاسُ غَاجِ ڧَسَرْ، عَمَّا وَطَنْدَ يَلَعَنْتَ ذَاعَ كَوَرْ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda Ubangiji ya sa wa albarka, Za su zauna lafiya lau a ƙasar, Amma waɗanda ya la'anta Za a kore su su fita.