Psalms 37:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In Ubangiji ya ji daɗin hanyar da mutum yake bi, zai sa sawu su kahu;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ يَهْوٜىٰهْ يَنَ ڢَضٍ ثِكِ دَ حَنْيَرْ رَايُوَرْ مُتُمْ يَكَنْ كِيَايٜىٰ تَڢِيَرْسَ دَ تَبَّثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji yakan bi da mutum lafiya A hanyar da ya kamata yă bi, Yakan ji daɗin halinsa,