Psalms 37:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kullum suna bayar hannu sake suna kuma ba da bashi ba da wahala ba, za a yi wa ’ya’yansu albarka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُلُّمْ مَيْ أَدَلْثِے مَيْ تَوْسَيِنٜىٰ، يَكَنْ بَادَ رَنْثٜىٰ حَنُّ سَكٜىٰ، یَیَنْسَ سُنْ ذَمَ أَبِنْ أَلْبَرْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A koyaushe yakan bayar a sake, Yana ba da rance ga waɗansu, 'Ya'yansa kuwa dalilin albarka ne.