Psalms 37:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku juyo daga mugunta ku yi alheri; sa’an nan za ku zauna a ƙasar har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَبُ دَ مُغُنْتَا كَيِ كِرْكِ، تَهَكَ ذَاكَ ذَوْنَ عَڧَسَرْ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka rabu da mugunta ka aikata nagarta, Za ka kuwa zauna a ƙasar har abada,