Psalms 37:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Masu adalci za su gāji ƙasar su kuma zauna a cikinta har abada.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ أَدَلْثِے ذَاسُ غَاجِ ڧَسَرْ، سُذَوْنَ عَثِكِ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Adalai za su yi zamansu lafiya a ƙasar, Su gāje ta har abada.