Psalms 37:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bakin mutum mai adalci yakan yi magana da hikima, harshensa kuwa yakan yi maganar abin da yake daidai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاكِنْ مَيْ أَدَلْثِے يَكَنْ ڢِتَرْدَ حِكِمَ، هَرْشٜىٰنْسَ يَكَنْ ڢَطِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kalmomin mutumin kirki suna da hikima, Yana faɗar abin da yake daidai.