Psalms 37:40 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji yakan taimake su yฤ kuma cece su; yakan kuษutar da su daga mugaye yฤ kuma cece su, domin sukan nemi mafaka daga gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููููู ุชูููู
ูููููฐุณู ููููู
ู ุซูููฐุซูููฐุณูุ ูููููู ูููปูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ู
ููุบูููููฐ ููููู
ู ุซูููฐุซูููฐุณูุ ุบูู
ูุง ุณููููู ุฐููุงู ููุฑูููุณู ููููฐู
ููู ููุฑููู ูปูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yakan taimake su, yฤ kuษutar da su, Yakan cece su daga mugaye, Gama sukan zo wurinsa don yฤ kฤre su.